DSS ta kama ’yan Boko Haram 10 a Osun

Jami’an Hukumar DSS sun cafke wasu mutum goma da ake zargi mambobin ƙungiyar Boko Haram ne…

Son zuciya ne ya haifar da koma-bayan dimokuraɗiyya a Nijeriya – Sani GNPP

Wani ɗan Arewa mazaunin garin Ile­Ife a Jihar Osun, Alhaji Sani GNPP wanda ya yi fice…

Ku kauce wa hargitsi lokacin zanga-zanga – Gwamnan Osun

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya gargaɗi ƴan ƙungiyoyin fararen hula da al’ummar jihar su kauce…

Na kashe abokina na yi tsafin kuɗi da maƙogwaronsa — Boka

Rundunar ’yan sanda a Jihar Osun ta kama wani boka da zargin kashe abokinsa da ya…

Kotu ta yanke wa masu garkuwa hukuncin kisa ta hanyar rataya

Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a Osun ta yanke wa wasu masu garkuwa biyar…

NSCDC Ta Cafke Likitan Bogi Bisa Zargin Mutuwar Mai Juna Biyu A Osun

Hukumar tsaron Civil Defence NSCDC, ta samu nasarrar cafke wani likitan bogi, Oladiti Saheed, sakamakon mutuwar…