Bikin Ranar ‘Yancin Kai: PDP Ta Bukaci Tinubu Ya Rage Kudin Man Fetur

Jam’iyar PDP ta bukaci jam’iyyar APC mai mulki da ta sauya akalar abin da ta kira…

Jam’iyyar PDP ta mutu a fagen siyasar Najeriya – Kwankwaso

Jagoran jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce jam’iyyar PDP mai hamayya a…

‘Gwamnatin Najeriya ta fi fifita kama masu zanga-zanga maimakon magance rashin tsaro

Jagoran adawar Najeriya, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin ƙasar da mayar da hankali kan wasu abubuwa…

Ba za mu shiga zaɓen ƙananan hukumomi ba a jihar Jigawa – PDP

Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Jigawa da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce…

Tinubu bai damu da halin da ƴan Najeriya ke ciki ba – PDP

Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya (PDP) ta ce jawabin da shugaban ƙasar Bola Tinubu ya gabatar…

MATASAN AREWA SUN YI AMANNA DA WAZIRIN ADAMAWA A 2027 – Bashir Suwaid

Alhaji Atiku Abubakar (GCON): Wazirin Adamawa shi ne ɗan takarar shugaban ƙasa ɗaya tilo da yake…

Gwamnan Bauchi Ya Sallami Mai Ba Shi Shawara Kan Tsaro

Gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi ya sallami mai ba shi shawara kan harkokin tsaro, Dr…

Ba Zan Daina Takarar Shugaban Ƙasa Ba Matuƙar Ina Raye — Atiku

Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa a jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar, ya ce zai ci…

Hausawa ’Yan APC Sun Tsallake Rijiya Da Baya A Ranar Zaɓe A Ibadan

Zaɓen shugabannin Kananan hukumomi da kansiloli da aka gudanar a Jihar Oyo a ranar Asabar da…

Muna so a binciki El-Rufai kan korar ma’aikata 27,000 da ya yi – PDP

Jam’iyyar hamayya ta PDP jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya ta bai wa kwamitin da Majalisar…