Zamu ci gaba da bujuro da Abubuwan Alkhairi dan kyautata rayuwar masu bukata ta musamman a yankin Rakibu: Rurum

  Wakilin Kananan Hukumomin Rano Kibiya da Bunkure a majalisar kasa *RT Hon Kabiru Alhassan Rurum*…

Muhimmiyar Sanarwar: Al’ummar Rano, Kibiya, Bunkure, Su Yi Watsi Da Duk Maganganun Batanci Da Wasu Ke Yi Kan RT. Kabiru Alhassan Rurum.

Amadadin daukacin Al’ummar Kananan Hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure baki daya muna kira ga Al’umma a…

Rurum Ya Tallafawa Al’ummar Mazabar Sa Da Naira Miliyan 280.

Mutanen kananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure sun bayyana farin ciki da Jin dadin tallafin kudi…

Alhassan Rurum Ya Bukaci Iyaye Su Rinka Kyale Yayansu Mata Musulmi Shiga Aikin Soja

Wakilin Kananan Hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure a majalisar Wakilai ta kasa, RT. Hon Kabiru Alhassan…

Yan Sandan Kano Sun Gurfanar Da Wanda  Ake Zargi Da Halaka Mahaifinsa Da Fatanya.

  Rundunar yan sandan jahar Kano, ta gurfanar da wani matashi mai suna Manu Umar Adamu,…

Cikin Hotuna: Yadda RT. Hon. Alhassan Rurum Ya Tallafa Wa Daliban Yan Sandan Dake Daukar Horo A Kaduna.

  Kwamitin bayar da Tallafi na Dan majalissar wakilan Nigeria, na kananan hukumomin, Rano, Kibiya da…

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf Ya Naɗa Sababbin Sarakuna A Gaya , Rano Da Ƙaraye

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar.…

Majalisar Kano Ta Kirkiro Sabbin Masarautu

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta kafa sabbin masarautu uku da za su kasance masu daraja ta…

Yadda Aka Yi Arangama Tsakanin ’Yan Daba Da Matasa A Masarautar Rano

An shiga fargaba a yankin Ƙaramar Hukumar Rano yayin da da wasu ’yan daba da mazauna…

Nasarorin Da Wakilin Tarayya Na Mazabar Rano, Kibiya, Bunkure Ya Samar Cikin Shekara 1

Yayin da a wannan Rana daukacin Wakilan majalisun Tarayya na kasa ke cika shekara guda da…