Kamfanin Meta ya ce zai toshe kafofin yaɗa labaran Rasha

Kamfanin Meta ya ce zai toshe kafofin yada labaran kasar Rasha daga shafukansa na sada zumunta…

Jirgin Rasha ɗauke da mutum 22 ya ɓata a gabashin ƙasar

Wani jirgi mai saukar ungulu ɗauke da mutum 22 ya ɓata a tsibirin Kamchatka da ke…

Najeriya ta kama ‘yanƙasar Poland bakwai a Kano kan ɗaga tutar Rasha a zanga-zanga

Jami’an tsaro a Najeriya sun kama ‘yan ƙasar Poland bakwai bisa zargin ɗaga tutocin Rasha yayin…

Jawabin Mai Magana Da Yawun Gwamnan Jihar Kano Sunusi Bature Dawakin Tofa.

Jawabin Mai Magana Da Yawun Gwamnan Jihar Kano Sunusi Bature Dawakin Tofa. Litinin, 5 ga Agusta,…

ICC ta bayar da sammacin kama tsohon ministan tsaron Rasha

Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya (ICC), ta bayar da sammacin kama tsohon ministan tsaron Rasha…

Shugaban Rasha Ya Isa Kasar Sin Don Ziyarar Aiki Da Zumunci

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya sauka yau Alhamis a birnin Beijing domin gudanar da ziyarar…

Yau ake rantsar da Putin a matsayin shugaban Rasha karo na biyar

A yau ake bikin rantsar da Vladimir Putin a matsayin shugaban Rasha karo na biyar. Nasararsa…

Amurka ta bai wa Ukraine tallafin manyan kayan yaƙi

Amurka ta bayar da bayanin tallafin soji na dala biliyan shida da ta bai wa Ukriane,…