An tsige mataimakin shugaban ƙasar Kenya

Majalisar dattawa ta ƙasar Kenya ta tsige matamakin shugaban ƙasar Rigathi Gachagua. Shugaban majalisar ya ce…

Mataimakin shugaban ƙasar Kenya zai gurfana gaban majalisa

A yau Talata ne mataimakin shugaban ƙasar Kenya zai gurfana a gaban ‘yan majalisar dokokin kasar…