Kotu ta hana CBN bai wa jihar Rivers kasonta na gwamnatin tarayya

Mai shari’a Joyce Abdulmalik na babbar kotun tarayya da ke Abuja ya umarci babban bankin Najeriya…

Siyasar Jahar Kano Da Jahar Ribas.

  Wike (Tsohon Gwamnan Rivers) ya samo court order kamar yadda APC ta samo court order…

Kotun ɗaukaka ƙara ta jaddada dakatar da kasafin kuɗin da Gwamnan Rivers Fubara ya yi

Kotun ɗaukaka ƙara a Najeriya ta tabbatar da hukuncin kotun tarayya da ya ba da umarnin…

A kan ƙarfin iko ne muke saɓani da Wike – Fubara

Gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara ya ce saɓaninsa da tsohon gwamnan jihar, bai wuce saboda ƙarfin…

Ban Ji Dadi Ba Da Tinubu Ya Ambaci Sunana Ni Kadai – Fubara

Gwamnan jihar Ribas Siminalayi Fubara ya nuna damuwa kan ambaton sunansa da Shugaba Bola Tinubu ya…

Tinubu Ya Umarci Yan Sanda Su Tabbatar Da Tsaro A Dukkan Sakatariyar Kananan Hukumomin Rivers.

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi kiran a zauna lafiya a jihar Rivers, inda zaɓen ƙananan…

Rikicin siyasar jihar Rivers: Mai laya kiyayi mai zamani

Rikicin siyasar jihar Rivers ya ɗauki wani sabon salo a ranar Lahadin ƙarshen makon nan tun…

Rundunar Yan Sandan Nigeria Ta Janye Jami’anta Daga Hedikwatar Kananan Hukumomin Rivers

Rundunar ƴan sandar jihar Rivers ta janye jami’anta daga dukkan sakatariyar ƙananan hukumomi 23 da ke…

APP ta lashe ƙananan hukumomi 22 daga cikin 23 na jihar Rivers

Jam’iyyar Action People’s Party (APP) ta lashe zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi 22 cikin 23 na jihar…

APC ta buƙaci Shugaba Tinubu ya sanya dokar ta-ɓaci a Rivers

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sake yin kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da…