Gwamna Abba Kabir da manyan mutane za su halarci auren ’yar Sanata Kwankwaso a Kano

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zai bayar da auren ’yar jagoran Kwankwasiyya, Dokta Aisha Rabiu…