Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf Ya Naɗa Sababbin Sarakuna A Gaya , Rano Da Ƙaraye

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar.…

Rundunar Yan sandan Kano Ta Bukaci Al’umma Su Nuna Kishin Kasa Da Zaman Lafiya Gabanin Hukuncin Babbar Kotun Tarayya

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi kira ga jama’a da su ci gaba da zaman…

Siyasar Kano Za Ta Iya Ruguza Tinubu — Buba Galadima

Jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya gargaɗi Shugaba Bola Tinubu kan tsoma baki a lamarin…

Kotu na da hurumin sauraron ƙara kan masarautar Kano

Wata babbar kotu a Kano ta yanke hukuncin cewa tana da hurumin sauraron ƙarar da aka…

Rashin Sadar Da Sammaci Ya Kawo Tsaiko A Shari’ar Masarautar Kano.

Rashin sadar da sammaci ga wadanda ake kara ya hana sauraron shari’ar rikicin Masarautar Kano da…

Yan Sanda Sun Gargadi Jama’a Su Guji Yada Labaran Karya Cewar Sarkin Kano Na 15 Zai Yi Sallah A Kofar Kudu

Rundunar ƴansanda a jihar Kano ta gargaɗi al’umma su guji yaɗa ‘labaran ƙarya’ da ke cewa…

Zanga-Zangar Neman Dawo Da Aminu Bayero Karagar Mulki Ta Ɓarke A Kano

Magoya bayan Aminu Ado Bayero sun fara zanga-zanga a kan titin zuwa gidan gwamnatin Jihar Kano,…

Sarakunan arewacin Najeriya sun nuna damuwa kan halin da ake ciki a Kano

Majalisar sarakunan arewacin Najeriya ƙarƙashin mai alfarma sarkin Musulmin Najeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar lll, ta nuna…

Kotu Ta Dakatar Da Rushe Masarautun Kano

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta dakatar da tube sarakuna biyar da rushe…

An bai wa tsofaffin sarakunan Kano sa’o’i 48 su fice daga masarautu

Gwamnatin jihar Kano ta bai wa tsofaffin sarakunan masarautun Kano, Rano, Gaya, Bichi da Karaye wa’adin…