Sarkin Musulmi yana nan garau

Fadar Sarkin Musulmi ta karyata jita-jitar rasuwar Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad  Abubar III da ake yaɗawa.…

Kisan Sarkin Gobir: ‘Za mu maka Gwamnatin Sakkwato a Kotun Duniya’

Gamayyar kungiyoyin matasa kungiyar sun yi barazanar maka Gwamnatin Jihar Sakkwato a Kotun Manyan Laifuka ta…

Kotu ta hana Aminu Ado Bayero bayyana kansa a matsayin sarki

Wata Babbar Kotu a Kano ta umarci Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero ya daina…

Yadda Za A Shawo Kan Matsalolin Nijeriya — Sarki Sanusi II

  Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ce Najeriya na fuskantar ƙalubale wanda ta…

Abin da ya sa gwamnati ke neman bahasi daga wurin sarkin Katsina

Gwamnan jihar Katisna Mallam Dikko Umar Radda ya buƙaci Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya…

Babbar Kotun Tarayya Ta Umarci Gwamnatin Kano Ta Biya Sarki Na 15 Naira Miliyan 10.

Babbar Kotun Tarayya me lamba 3 dake zaman ta a Unguwar Gyadi Gyadi Kano, karkashin jagorancin…

Matasa Sun Kori Sarki Daga Fada

Wasu fusatattun matasa sun kori sarkin garinsu daga fadarsa sakamakon zargin sa da kin yin abin…

Ƙungiyar lauyoyi ta Najeriya na son a binciki lauyoyin Sanusi da Aminu Ado

Shugaban ƙungiyar lauyoyi ta Najeriya Nigerian Bar Association (NBA) ya ce ayyukan wasu lauyoyi da ya…

Gwamanti da majalisa sun ceto tarihin Kano – Muhammadu Sanusi ll

Muhammadu Sanusi ll ya ce da an bar batun rarraba masarautu a Kano, to da an…

Sarki Muhammadu Sanusi ll ya isa gidan gwamnatin Kano

Muhammadu Sanusi ll ya isa gidan gwamnatin Kano domin karɓar takardar kama aiki a hukumance a…