Yadda Ake Zargin Mai Tallan Kifi Da Sayar Da Zinaren Sata N60m A Abuja.

Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, Abuja ta kama wasu mutum uku da ake zargi da…

Tirkashi: Abin Ya Wuce Satar Kaya A Cikin Unguwanni Har Ya Kai Ga Ana Sata A Maƙabartu.

Jami’an Bijilante sun kama wani mutum mai suna Buhari da ake zargi da satar Allunan Maƙabartar…

An Sace Akuya A Barikin Yan Sanda

Wani mai suna Chukwudi Ugwu ya gurfana a gaban wata kotun majistare a Ibadan Jihar Oyo…

Kotu Ta Yanke Wa Wani Mutum Hukunci Bisa Samun Da Laifin Haura Gida Da Yin Sata.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a Gama PRP Kano, ta yanke wa wani mutum…

An Kama Kurtun Soja Kan Zargin Satar Alburusai A Borno

Dakarun Operation Haɗin Kai na Rundunar Sojin Ƙasa da ke Maiduguri a Jihar Borno, sun kama…

Kotu Ta Tsare Mutane 2 Bisa Zargin Damfara Da Bayar Da Cin Hannci Ga Jami’an Yan Sanda A Ekiti.

Wata babbar kotun Majistiri a jahar Ekiti ta bayar da umarnin tsare wasu mutane biyu da…