Kotu ta hana Aminu Ado Bayero bayyana kansa a matsayin sarki

Wata Babbar Kotu a Kano ta umarci Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero ya daina…

An Gurfanar Da ’Yan Sanda Kan Fashin N322m A Kano

An gurfanar da wasu ’yan sanda uku kan zargin fashi da makami na Naira miliyan 322…

Da Dumi-Dumi: Za A Gurfanar Da Matashin Da Ake Zargi Da Bankawa Mutane Wuta A Gaban Babbar Kotun Musulinci A Kano.

Rahotanni da muke samu a yanzu haka na cewa, za a Gurfanar da matashin nan mai…

Jami’an DSS Sun Yi Kunnen Kashi Da Umarnin Alkali Kan Hana Su Yin Kame A Harabar Kotu

Jami’an hukumar tsaro ta DSS sun yi watsi da gargadin alkali inda suka kai samame harabar…

Kungiyar Malaman Kwalejin Shari’a Ta Mallam Aminu Kano Ta Rufe Makarantar Bayan Dakatar Da Dalibai Rubuta Jarrabawa.

Ƙungiyar malaman kwalejin shari’a ta Malam Aminu Kano (Legal) ta dakatar da rubuta jarrabawar da dalibai…

Yan sanda sun gurfanar da wani mutum bisa zargin yaudara da sace Adaidaita sahu a Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano ta gurfanar da wani matashi, mai suna Adamu Sani Sharada,a gaban…

An gurfanar da wasu mutane 3 bisa zarginsu da cin amana, zamba kan siyan amfanin Gona N80m a Kano.

An gurfanar da wata mata mai suna A’isha Ibrahim Hadejia, mai shekaru 38 a duniya, wadda…