Rikicin fadan daba ya kaure a Sheka bayan mutuwar wani matashi da ake zargi da laifukan Fashi da daba.

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama matasa masu tarin yawa, a unguwar sheka, sakamakon ricikin…

Jama’ar Garin Sheka Ku zauna lafiya, kar Abun da ya faru ya zama tashin hankali: Dagacin Sheka.

Dagacin garin Sheka a karamar hukumar Kumbotso Kano, Alhaji Abubakar Musa Zakari , ya hakurkurtar da…