Kotu Ta Umarci Hukumomin Tsaro Su Bayar Da Tsaro A Zaben Kananan hukumomin Kano

Wata Babbar kotun jihar kano ta baiwa hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar damar gudanar…

An kama wani mutum da bindiga a wajen yaƙin neman zaɓen Trump

Ƴan sanda a jihar California ta Amurka sun kama wani mutum ɗauke da bindigogi a cikin…

Zanga-Zanga: Fadar shugaban kasa na yunkurin kama Peter Obi – inji mai magana da yawunsa

Ofishin yada labarai na tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar LP ya musanta zargin da…

Shugabannin duniya sun taya Pezeshkian murnar lashe zaɓen Iran

Wasu shugabannin duniya sun taya Masoud Pezeshkian murnar lashe zaɓen shugaban ƙasar Iran. Shugaban China, Xi…

Sarautar Kano: Babu Barazanar Da Wani Zai Yi Mana —Kwankwaso

Dan takarar shugaban kasan Jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabiu Kwankwaso ya zargi Gwamnatin Tarayya…

Babu hannuna a komawar Aminu Ado zuwa Kano – Ribadu

Ofishin mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro ya musanta zargin hannun Nuhu Ribadu…

Tsohon Sarkin Kano Aminu Ado Ya Magantu Kan Dabarwar Sarauta

Sarki Aminu Ado Bayero ya yi kira ga jama’ar Kano da su kwantar da hankalin su…

Kwamitin bincike kan bangar siyasa a Kano ya fara aiki

A yau Litinin ne aka kaddanar da kwamitin shari’a da Gwamnan Jihar Kano ya kafa don…

An rufe yaƙin neman zaɓe a Chadi

An rufe gangamin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa da ake yi a Chadi, kwana guda gabanin…