Gamayyar hukumomin tsaro a jihar Kano, sun gargadi mutane da su kaucewa wuraren cunkoson jama’a sakamakon…
Tag: SOJI
Rundunonin sojin Najeriya sun yi wa manyan hafsoshi ƙarin girma
Rundunonin sojin Najeriya sun yi wa ɗaruruwan manyan hafoshin ƙarin girma a wani mataki na inganta…
Sojoji sun ceto waɗanda aka yi garkuwa da su a Kaduna
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar ceto mutum 25 da aka yi garkuwa…
Mun kashe ƴan ta’adda dubu takwas a Najeriya cikin 2024 – Sojoji
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe ƴan ta’dda 8,034 daga farko zuwa ƙarshen shekara ta…
An shiga ruɗanin siyasa a Koriya ta Kudu bayan shugaban ƙasa ya ayyana dokar soji
Koriya ta Kudu ta auka cikin wani rikicin siyasar da ba a fiya gani ba, bayan…
Jiragen Sojin Nigeria Sun Ragargaji Yan Ta’adda A Zamfara
Jiragen Sojin Nijeriya sun halaka ɗimbin ’yan ta’adda da ke shirin kai hari kan al’ummar yankin…
Sojoji sun shirya yadda za a yi maganin mayaƙan Lakurawa – Badaru
Hukumomin tsaron Najeriya sun ce sun kammala shirye-shiryen murƙushe ‘yan ƙungiyar Lakurawa, masu iƙirarin jihadi da…
NHRC ta wanke sojojin Najeriya daga zargin tilasta wa mata 10,000 zubar da ciki
Kwamitin bincike na Hukumar kare haƙƙin bil-adama ta Najeriya, NHRC ya kafa ya wanke sojojin Najeriya…
Sojojin Najeriya sun ce sun kashe ‘yan Boko Haram da dama a Borno
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce jiragen samanta sun kashe mayaƙan Boko Haram da dama a…
Za a rataye mutane 3 kan kisan kwamandan soji
Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu mutane uku da ta samu da…