An sallami sojar da ta zargi shugabanta da neman lalata da ita

Rundunar Sojin Ƙasan Najeriya ta sallami wata ƙurtu sojan da ta zargi wani babban soja da…

Sojojin Najeriya sun kama masu safarar bindigogi biyar a Filato

Dakarun sojin Najeriya sun ce sun kama mutum biyar waɗanda suka shahara wajen safarar bindigogi a…

Mun kashe Halilu Sububu saura Bello Turji da sauran ƴan ta’adda – Janar Musa

Babbab Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce kwanakin ɗanindiga, Bello Turji da sauran manyan…

Soji SuN Ragargaji ’Yan Bindiga A Dajin Kaduna

Jiragen Rundunar Sojin sama ta Najeriya sun ragargaza ’yan bindiga da dama a dazukan kananan hukummin…

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kama riƙaƙƙun ‘yanbindiga a jihar Taraba

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kama wasu ƙasurguman ‘yanbindiga biyu a jihar Taraba da ke…

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 3, Sun Ceto Mutum 22 A Borno

Dakarun Sojin Najeriya sun samu nasarar kashe ƙarin wasu ’yan ta’addan Boko Haram guda uku a…

Maiduguri na cikin birane mafiya tsaro a Najeriya – Janar Christopher Musa

Hafsan Hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ce Maiduguri babban birnin jihar Borno na daga cikin…

Kotu a jamhuriyar Nijar ta cire wa Mohamed Bazoum rigar kariya

Kotu mafi girma a jamhuriyar Nijar ta cire wa tsohon shugaban Ƙasar, Mohamed Bazoum rigar kariya…

Dakarun da suka kewaye wurin tattaunawa da NLC masu gadin Ribadu ne – Sojin Najeriya

Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin da ƙungiyar ƙwadago ta yi cewa sojoji sun kewaye wurin…

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga shida a Kaduna

Dakarun runduna ta ɗaya ta sojin Najeriya sun kashe wasu ‘yan bindiga shida tare da kama…