Shugaban Burkina Faso Ya Tsawaita Wa’adin Miƙa Mulki Zuwa Shekara 5

Shugaban mulkin sojin Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traoré, wanda ya hau karagar mulki a watan Satumban…

Sojoji Sun Ce Sun Halaka ‘Yan Ta’adda Bakwai A Kaduna, Sun Kwato Makamai Da Dama

Dakarun runduna ta daya ta sojojin Najeriya da ke aiki a yankin Kaduna sun ce sun…

Sojojin Nigeria Sun Kashe Ma Su Yunkurin Garkuwa Da Mutane A Imo.

Rundunar hadin gwiwa ta Operation UDO KA , ta samu nasarar dakile yunkurin yin garkuwa da…

Kasar Senegal Na Shirin Fatattakar Sojojin Faransa.

Firaministan Senegal Ousmane Sonko, ya bayyana yiwuwar rufe sansanin sojin Farance da ke ƙasar. Da yake…

Sojojin Najeriya sun daƙile yunƙurin sace mutane a Benue

Dakarun sojin Najeriya da aka tura domin yaƙi da ta’addanci a yankin Arewa ta tsakiya tare…

An kammala bincike kan kisan da aka yi wa masu maulidi a Tudun Biri

Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce ta kammala binciken da aka daɗe ana dako kan bam ɗin…

Sojoji sun tarwatsa sansanin ƙasurgumin ɗan fashin daji a Zamfara

sojin Najeriya ta ce dakarunta da ke aikin dakile ayyukan ta’addanci sun kai samame tare da…

Sojojin Najeriya sun tarwatsa sansanin IPOB a Imo

Rundunar sojin Najeriya tare da haɗin gwiwar jami’an tsaro sun tartwatsa sansanin ƴan ƙungiyar IPOB da…

Sojoji sun kashe mayakan ISWAP biyar, sun kuɓutar da mata da yara a Borno

Dakarun Najeriya shiyya ta bakwai, sun samu nasarar kashe mayakan ISWAP da na Jama’atul Ahlis Sunnah…

Muna samun nasara a yaki da masu aikata laifuka – Sojin Najeriya

Rundunar sojin Najeriya ta ce tana samun nasara a yakin da take da masu ta da…