Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya buƙaci sojojin Najeriya su fatattaki Lakurawa daga jihohin…
Tag: SOJOJI
Sojoji sun kashe jagoran Boko Haram Abu Shekau a Yobe
Dakarun Rundunar Operation Haɗin Kai tare da haɗin gwiwar ’Yan Banga, sun yi nasarar daƙile…
Sojojin Sama Sun Kashe Yan Bindiga Sama Da 100 A Katsina
Hukumomi a jihar Katsina sun ce wani harin sojojin sama ya yi sanadin hallaka ƴan fashin…
Yadda sojojin Najeriya suka dirar wa sansanin Bello Turji a jihar Sokoto
Rahotanni da ke fitowa daga yankin Sabon Birni na jihar Sakoto na cewa dakarun sojin na…
Sojoji sun tafka ƙazamin artabu da Bello Turji a Sakkwato
Sojoji da maharba sun yi musayar wuta da ƙasurgumin ɗan bindiga, Bello Turji, a garin Gatawa…
Sojojin Najeriya sun kama wani ƙasurgumin ɗanbindiga da suke nema ruwa a jallo
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kama gawurtaccen ɗanbindigar nan mai suna Abubakar Bawa Ibrahim…
Shin albashin sojojin Najeriya na isar su ɗawainiyar rayuwa?
‘’Da ƙyar nake ɗaukar ɗawainiyar iyalina,” in ji wani soja mai muƙamin kofur a Najeriya a…
An kama mata ’yan leƙen asirin ’yan bindiga da ’yan Boko Haram a Taraba
Sojojin Birget ta 6 a Jalingo Jihar Taraba sun kama wasu mutane takwas da ake zargin…
Sojojin Najeriya sun kashe ƙarin fitaccen ɗanbindiga, Kachalla Makore
Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da cewar hukumomin tsaro a jihar sun hallaka ɗaya daga cikin…