Ba za mu amince a riƙa kaɗa tutar wata ƙasa a cikin Najeriya ba – Sojoji

Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Christopher Musa ya ce ba za su amince a riƙa kaɗa…

Sojoji sun mamaye manyan titunan Abuja gabanin zanga-zanga a Najeriya

Direbobi a kan babbar hanyar Keffi zuwa Abuja a ranar Litinin sun shiga tsaka mai wuya…

Sojojin Najeriya za su kama masu amfani da tufafin sojoji

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta ce za ta fara kama mutanen da ke amfani da tufafin…

Sojoji Sun Ceto Mutane 7 Daga Hannun Boko Haram A Borno

Dakarun sojin Najeriya da ‘yan banga sun ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su…

Sojoji sun ƙwace aikin sintiri a sassan Bangladesh bayan zanga zanga ta ƙazance

Sojoji na sintiri a kan titunan Bangladesh bayan rikicin da ya ɓalle tsakanin dalibai masu zanga-zanga…

Sojojin Najeriya sun gano makamai masu yawa a Barikin Ladi

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun gano makamai masu yawa na zamani da kuma ƙirar…

Sojoji Sun Kama ’Yan Aiken ’Yan Bindiga A Kasuwar Kaduna

Sojoji sun damke wani direban a-kori-kura da dillalan gawayi guda biyu kan zama ’yan aike ga…

Dakarun sojin Najeriya sun ce sun kashe ‘yanbindiga biyu a jihar Kaduna

Rundunar sojin Najeriya ta ce ta daƙile wani mummunan hari da ‘yanbindiga suka yi yunƙurin kaiwa…

Jirgi maras matuƙi na sojojin Najeriya ya yi hatsari a Kaduna

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa wani jirginta maras (UAV) matuƙi ya yi hatsari a kusa…

Sojojin Najeriya sun kama waɗanda ake zargi da sace ƙarafunan layin dogo

Rundunar sojin Najeriya da ke aiki da runduna ta ɗaya da ke jihar Kaduna sun kama…