Gwamnan Zamfara Ya Zargi Gwamnatin Tarayya Da Janye Sojoji A Wuraren Da Suke Fama Da Matsalar Tsaro

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya zargi gwamnatin tarayya da janye sojojin da ke aiki…

sun kashe ƴan bindiga, sun kuɓutar da mata da yara a Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta tare da haɗin gwiwar ‘yan banga, sun yi nasarar kashe…

Sojojin Najeriya sun tarwatsa sansanin horas da ƴan awaren IPOB a Abia

Rundunar sojin Najeriya tare da haɗin gwiwar dakarun Task Force Tactical Patrol Squad sun kai wani…

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga biyar tare ƙwato makamai a Kaduna

Sojojin Najeriya da ke aiki da rundunar ‘Operation Whirl Punch’ mai yaƙi da masu garkuwa da…

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga 624 cikin watan Mayu

Rundunar sojin Najeriya ta ce ta samu nasarar kashe ‘yan bindiga 624, sannan ta kama wasu…

Buratai Ya Bukaci Sojoji Su Gaggauta Murkushe ’Yan Ta’addanci

Tsohon Babban Hafsah Sojin Kasan Najeriya, Tukur Yusuf Buratai, ya yi kira ga shugabannin soji sun…

Yan Sanda Sun Kama Sojoji 4 Kan Fashi Da Makami

Wasu sojoji guda hudu da wani babban jami’in hukumar Sibil Defens sun shiga hannun ’yan sanda…

Sojoji sun sake buɗe rukunin shagunan Banex a Abuja

Rundunar sojin ƙasan Najeriya ta tabbatar da sake buɗe rukunin shagunan kasuwanci na Banex da ke…

Sojojin Najeriya sun kama ‘masu kai wa’ ƴan tawayen Kamaru man fetur

Dakarun sojojin Najeriya sun ce sun kama wasu mutane 8 da suka ƙware wajen safarar man…

Sojojin DR Kongo sun ce sun daƙile yunƙurin juyin mulki a ƙasar

Rundunar sojin Jamhuriyar Dimokraɗiyyar kongo sun ce sun daƙile juyin mulkin – da wasu ‘yan ƙasar…