Sule Lamido Ya Zargi Gwamnatin Tinubu Da Buhari Da Kin Bayyanawa Yan Nigeria Gaskiya Game Da Gwamnatinsu.

Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam’iyyar hamayya ta PDP, Sule Lamido ya zargi gwamnatin…

Buhari ba ya bin Tinubu bashin komai – Sule Lamiɗo

Tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamiɗo ya bayyana Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin jajircaccen…