Za mu yi cikakken bincike kan ingancin man fetur da ake amfani da shi a Najeriya

Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Hon. Tajudeen Abbas ya ce majalisar za ta gudanar da cikakken bincike…