Lokaci ya yi da za a daina biyan tallafin man fetur a Najeriya – Dangote

Shugaban matatar man fetur ta Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya ce lokaci ya yi da gwamnatin…

Aminu Dantata ya ba mutanen Maiduguri tallafin N1.5bn

Babban attajirin Jihar Kano, Alhaji Aminu Dantata, ya ba da tallafin Naira biliyan 1.5 a matsayin…

Ambaliya: Dangote Ya Ba Da Tallafin Naira Biliyan 1.5 a Maiduguri.

Hamshaƙin attajirin Afirka, Aliko Dangote ya bayar da tallafin naira biliyan ɗaya da rabi ga waɗanda…

Tinubu ya amince da bayar da tallafin N50,000 ga iyalai 100,000 a kowace jiha har wata uku

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da matakin bayar da tallafin naira dubu 50 ga…

Tasirin Tallafin Naira Dubu 5 Da Gwamnatin Najeriya Ke Bayarwa Bashi Da Yawa – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana tasirin tallafin Naira dubu 5 da gwamnatin tarayyar Najeriya ke rabawa a…

Iyalan yan sanda 88 da suka rasu sun karbi Chekin kudi sama da N40m a Kano.

Iyalan jami’an yan sanda 88 da suka rasa rayukansu a bakin aiki, a jahar Kano, sun…