An kama mata ’yan leƙen asirin ’yan bindiga da ’yan Boko Haram a Taraba

Sojojin  Birget ta 6 a Jalingo Jihar Taraba sun kama wasu mutane takwas da ake zargin…

EFCC Ta Kama Tsohon Gwamnan Taraba Kan Zargin Badakalar N27bn.

Hukumar yaki da hana cin hanci da rashawa ta kasa EFCC , ta kama tsohon Gwamnan…

Sojin Najeriya sun kama ‘ƴanbindiga’ 10 a jihohin Filato da Taraba

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta bankaɗo gungun masu garkuwa da mutane da kuma aikata laifuka…

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kama riƙaƙƙun ‘yanbindiga a jihar Taraba

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kama wasu ƙasurguman ‘yanbindiga biyu a jihar Taraba da ke…

Sojoji sun tarwatsa maɓoyar ƴanbindiga, sun kuɓutar da mutane a Taraba

Dakarun Najeriya da ke aiki ƙarƙashin rundunar murƙushe ayyukan ƴanbindiga a jihar Taraba ta Whirl Stroke…

Ɓata-gari sun lalata turakun wutar lantarki, sun saka Gombe da Yola da Jalingo cikin duhu

An jefa al’ummomin garuruwan Gombe, Yola da kuma Jalingo cikin duhu bayan da wasu bata-gari suka…

Sojojin Najeriya sun kama ‘mai sayar wa ƴan bindiga makamai’ a Taraba

Rundunar Sojin Najeriya ta kashe wani ɗan bindiga tare da kama wani mutum da ake zargi…

Sojoji sun kashe masu tsattsauran ra’ayi a Taraba

A kokarinta na tabbatar da zaman lafiya da tsaro a jihar Taraba, runduna ta shida ta…

Sojoji sun kashe ƴan bindiga a jihar Taraba

Sojojin Najeriya daga runduna ta shida sun kashe ƴanbindiga biyu a wani samame da suka kai…

Yan sanda da mafarauta sun kuɓutar da mutum 49 a Taraba

Yan sanda da mafarauta sun kuɓutar da mutum 49 da aka yi garkuwa da su a…