Yan Arewa ne ke riƙe da muƙaman sha’anin tsaro — Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar Shugaban Ƙasa, ta musanta raɗe-raɗin cewar Shugaba Tinubu na fifita yankin Kudu Maso Yamma a…

Biden ya tattauna da Tinubu kan buƙatar sakin ma’aikacin Binance

Shugaba Bola Tinubu ya tattauna da takwaransa na Amurka Joe Biden ta wayar tarho. Tattaunawar da…

Ya kamata Tinubu ya sake sauke wasu ministocin — Ndume

Sanata Mohammed Ali Ndume, mai wakiltar Kudancin Borno, ya buƙaci Shugaba Tinubu da ya sake sauke…

Sauya ministoci: Tinubu ya rushe wasu ma’aikatu, ya haɗe wasu.

A ranar Laraba ne shugaba Tinubu ya sanar da yin garambawul ga ministoci da ma’aikatun gwamnatinsa…

Majalisar wakilai ta buƙaci Tinubu ya gaggauta gabatar da kasafin 2025

Majalisar wakilai ta ja hankalin shugaban Najeriya Bola Tinubu kan yiyuwar karya tanadin dokar kashe kuɗin…

Dole Najeriya ta ci gaba da gyaran tattalin arziki da take yi tsawon shekara 15′

Bankin Duniya ya ce dole ne Najeriya ta ci gaba da yin tsare-tsaren da take kai…

Ban Ji Dadi Ba Da Tinubu Ya Ambaci Sunana Ni Kadai – Fubara

Gwamnan jihar Ribas Siminalayi Fubara ya nuna damuwa kan ambaton sunansa da Shugaba Bola Tinubu ya…

Tinubu Ya Nada Sabbin Shugabannin Hukumomin NIA Da DSS

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sauke shugaban hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS, Yusuf Bichi, tare…

Buhari na halartar taron majalisar ƙasa da Tinubu ke jagoranta karo na farko

Taron majalisar magabata ta ƙasa na gudana a ƙarƙashin shugabancin shugaba Bola Tinubu. Wannan shi ne…

Tinubu Ya Sauya Shugaban Hukumar Tashohin Ruwa

Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Abubakar Ɗantsoho sabon Shugaban Hukumar Tashoshin Ruwa ta NPA. Hakan na…