Gwamnatin Najeriya ta tsame manoma da ƙananan ƴan kasuwa da masu kamfanoni daga biyan haraji na…
Tag: TINUBU
Siyasar Kano Za Ta Iya Ruguza Tinubu — Buba Galadima
Jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya gargaɗi Shugaba Bola Tinubu kan tsoma baki a lamarin…
Gwamnatin Najeriya ba za ta iya biyan albashin da ‘yan kwadago ke nema ba
Ministan yaɗa labaran Najeriya ya ce gwamnatin tarayya ba za ta iya biyan naira 494,000 a…
Ina cika alƙawurran da na ɗauka – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa tana cika alƙawurran da ta yi wa jama’ar ƙasar.…
Tinubu ya samu tarba da sabon taken Najeriya a majalisar dokokin ƙasar
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya isa majalisar dokokin ƙasar, domin ƙaddamar da ayyuka tare da yi…
Tinubu zai yi wa ‘yan majalisa jawabi a bikin dimokuraɗiyya
Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai yi wa zaman haɗin gwiwa na majalisar ƙasar jawabi gobe Laraba…
Tinubu zai fara bikin cika shekara guda a mulki da buɗe ayyuka a Legas
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai fara bikin murnar cikarsa shekara guda a kan karagar mulkin ƙasar…
Kungiyar Afenifere ta bukaci Tinubu ya bayar da umarnin kafa ‘yansandan jihohi
Kungiyar kishin kabilar Yarabawa zalla ta Afenifere, ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya da…
Tinubu ya gana da sabon shugaban Senegal
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gana da sabon shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye, a ziyarar…