Tinubu Da Shettima Za Su Fara Biyan Kudin Ajiye Abin Hawa

Daga yanzu Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima, za su rika biyan kudin ajiye ababen…

Shugaba Tiunubu ya dakatar da harajin tsaron intanet

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ba da umarnin dakatar da harajin 0.5 na tsaron intanet –…

Tinubu ya taya Mahamat Déby murnar lashe zaɓen Chadi

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Déby murnar nasarar lashe zaɓen…

Ba za mu ɗora wa gwamnatin da ta gaba ta alhakin gazawar mu ba – Shettima

Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya ce gwamnatinsu ba za ta ɗora alhakin matsalolin – da…

Tinubu Ya Yi Wa Ma’aikata Karin Albashi.

  Gwamnatin Tarayya ta yi wa ma’aikatanta karin albashi da kashi 25% zuwa kashi 35%. Kazalika…

Tinubu zai jagoranci taron yaƙi da ta’addanci na Afirka a Abuja

Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai buɗe taron yaƙi da ta’addanci na Afirka da za a gudanar…

Za mu fara bai wa ɗalibai miliyan 1.2 bashin karatu – gwamnatin Najeriya

Akalla matasa miliyan 1.2 ne za su fara cin gajiyar shirin bai wa ɗalibai bashin karatu…

Ina yi wa Tinubu addu’ar samun nasara a gwamnatinsa – Buhari

Tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya ce yana yi wa gwamnatin Bola Tinubu da kuma jam’iyyar…

Tinubu ya nemi shugabannin addini su daina la’antar Najeriya a wa’azinsu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi kira ga malamai da shugabannin addini da su guji “ƙasƙantarwa…

Masu Zargin An Yi Cushe A Kasafin Kuɗi Ba Su Da Lissafi — Tinubu

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce masu ikirarin cewa an yi cushe a Kasafin Kuɗin…