Tsantsar Talauci Ne Ya Haifar Da Matsalar Tsaro : Gwamna Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya ce tsansar talauci da koma bayan tattalin arziki su ne…

Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta miƙa Janar Tsiga da wasu ga NSA

Cibiyar yaƙi da ta’addanci ta ƙasa (NCTC) ta miƙa tsohon Darakta-Janar na masu yi wa ƙasa…

Ƴansandan Kano sun ƙwato wa mutumin da aka yi garkuwa da shi kuɗin fansar da ya biya

Rundunar ƴansandan jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin kwamishinan ƴansandan jihar Ibrahim Adamu Bakori ta ƙwato tare da…

Kwamitin Tsaron Da Gwamnatin Kano Ta Kafa  Ya Kai Sumame Tare Da Kama, Shanun Sata, Miyagun Kwayoyi Da Kuma Yan Daba 53.

  Kwamitin tsaron da gwamnatin jihar Kano ta kafa don magance fadace-fadacen daba da ta’ammali da…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Fitar Da Sabbin Matakan Tsaro A Watan Azumin Ramadana

  Rundunar yan sandan  jihar Kano ta fitar da wasu sabbin matakan tsaro a watan azumin…

Abba ya sanya hannu kan dokar kafa rundunar tsaro ta Kano

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir ya sanya hannu kan dokar kafa rundunar tsaron al’umma ta jihar,…

na neman mawaƙi Portable ruwa a jallo

Rundunar sojin Najeriya reshen jihar Ogun ta ayyana mawaƙi Habeeb Okikiola, wanda aka fi sani da…

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta kafa rundunar ‘tsaron layukan wutar lantarki’

Najeriya ta ce za ta kafa wata runduna ta musamman domin kare layuka da cibiyoyin samar…

An kama likita kan laifin yi wa ’yan bindiga magani a Katsina

Jami’an tsaro sun kama wani ma’aikacin lafiya da ake zargi da yi wa wasu ’yan bindiga…

An naɗa Saifullahi Muhammed a matsayin Kwamandan Hukumar Tsaron Dajin Najeriya shiyyar Arewa maso Yamma

  Hukumar Tsaron Dajin Najeriya (NFSS) ta nada Saifullahi Muhammed, dan asalin karamar hukumar Birni a…