Cikin Hotuna: Rundunar Yan Sandan Kano Ta Gudanar Da Taron Wayar Da Kan Al’umma Kan Tsaro

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta gudanar da taron masu ruwa da tsaki don wayar da…

Ku tuba ko mu aika ku lahira – Matawalle ga masu ba ƴanbindiga bayanai

Ƙaramin ministan tsaro, Alhaji Bello Matawalle ya yi gargaɗi ga masu ba ƴanbindiga bayanai da su…

Abin da ya sa muka kori Seaman Abbas daga aiki – Rundunar soji

Rundunar tsaro ta kasa a Najeriya, ta yi ƙarin bayani game da dalilan sallamar sojan ruwan…

Jami’an tsaro sun gano bama-bamai da aka binne a Neja

Jami’an Tsaro a Jihar Neja, sun gano wasu bama-bamai da abubuwan fashewa da yawa a wurare…

Rundunar Tsaron Nigeria Ta Tabbatar Da Kashe Yan Bindiga 180, Tare Da Kama Wasu A Mako Daya

Rundunar Tsaron Najeriya ta ce jami’anta sun kashe ƴan bindiga fiye da 180 tare da kama…

An Tura Kwararrun Yan Sanda Don Kubutar Da Daliban Da Aka Sace A Benue

Babban sifeton ‘yansandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya bayar da umarnin tura ƙarin ƙwararrun jami’an rundunar zuwa…

Yan sanda sun kama masu ƙwace waya 35 a Kaduna

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna, ta kama wasu mutum 35 da ake zargi da fashin waya,…

Gwamnan Kano ya naɗa Kwamishinan tsaro a karon farko

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rantsar da Manjo Janar Muhammad Inuwa Idris mai ritaya a matsayin…

Ƴansanda sun fara bincike kan gawar namiji sanye da kayan mata da aka tsinta a Abuja

Rundunar ƴansandan Najeriya ta ce ta fara gudanar da bincike kan sanadin mutuwar, wani mutum da…

Za Mu Sa Kafar Wando Daya Da Masu Kiran A Yi Juyin Mulki A Najeriya – ‘Yan sanda

‘Yan sandan Najeriya na yin gargadi da kakkausar murya ga wadanda suke daga tutar wata kasa…