Babban Hafsan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya ce sojoji za su dauki muddin zanga-zangar tsadar rayuwa…
Tag: TSARO
An kama masu zanga-zanga 24 a Kaduna
Rundunar ƴansanda a jihar Kaduna ta ce ta kama mutum 23 cikin masu zanga-zangar nuna fushi…
Ta’addanci: Gwamnan Zamfara Da Ministan Tsaro Na Nuna Wa Juna Yatsa
Gwamnatin Zamfara ta jaddada matsayinta na rashin yin sulhu da ’yan fashin daji, tana mai cewa…
Gwamnatin Zamfara ta taƙaita zirga-zirgar babur a faɗin jihar
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya sanya hannu kan dokar taƙaita zarga-zirgar babura a faɗin…
An kuɓutar da mutum 3 bayan rushewar gini a Abuja
Rundunar ƴan sanda a Abuja, babban birnin Najeriya ta tabbatar da rushewar wani gini da rahotanni…
Najeriya ta tura dakaru na musamman Gwoza na musamman Gwoza
Rundunar ‘yansandan Najeriya ta tura ƙarin dakaru na musamman yankin ƙaramar hukumar Gwoza na jihar Borno…
Dakarun Kwastam sun kama bindigogi 844 a tashar ruwan jihar Ribas
Hukumar kwastam a Najeriya ta ce ta kama makamai da harsasai da aka yi yunƙurin shiga…
Gwamnonin Arewa sun lashi takobin kawo karshen matsalar tsaro a jihohinsu
Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai rika tuntubar juna da…