Yansanda sun kama mutum 254 bisa zargin garkuwa da mutane a Najeriya

Rundunar ‘yansanda Najeriya ta ce ta kama mutum 254 cikin mako biyu da take zargi da…

Yan sanda sun kama mai sace jama’a da ake nema ruwa a jallo a Abuja

Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya wato FCT ta ce ta kama wani mai garkuwa da mutane…

Babban hafsan sojin Najeriya ya gargaɗi masu neman a yi juyin mulki

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya gargaɗi masu kiraye-kirayen juyin mulki sakamakon matsin rayuwa,…

MNJTF ta halaka ƴan ta’adda a ƙasashen da ke fama da Boko Haram

Rundunar dakarun ƙasashen da ke yaƙi da ƴan bindiga MNJTF ta sanar da kashe ƴan ƙungiyar…

Ƴan sandan Najeriya sun tarwatsa gugun ƴan bindiga a jihar Anambra

Jami’an tsaro a jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya sun ce sun yi nasarar…

Tinubu ya gana da gwamnoni kan taɓarɓarewar tattalin arziƙi da tsaro

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gana da gwamnonin ƙasar a zauren majalisar dokoki da ke Abuja.…

Yan sanda sun kama mutum 307 a samame kan matattarar miyagu a Abuja

Rundunar yan sanda a Abuja, babban birnin Najeriya ta ce ta kai samame wata matattarar miyagu…

Yan Sanda Sun Fatattaki ‘Yan Bindiga A Abuja

Rundunar ’Yan Sandan Birnin Tarayya, sun kai farmaki tare da kashe wasu kasurguman ’yan bindiga a…

An ceto mutum 20 daga hannun masu garkuwa da mutane a Katsina

Rundunar sojan kasa ta Najeriya ta ce dakarunta sun ceto wasu mata kusan 20 daga masu…

Ƴan sandan sun kama waɗanda ake zargin sun shirya zanga-zanga a Neja

Rudunar ƴansandan Najeriya a jihar Neja ta tabbatar da kama wata mata mai shekaru 30 da…