An ga watan Sallah a Saudiyya

Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, wanda ke alamnat kawo ƙarshen…

An ga watan azumin Ramadan na 2025 a Saudiyya

Rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a ƙasar Saudiyya, a yau Juma’a, 28…