Wata kotu ta yanke wa matasan da suka shiga gidan wani babban Lauya suka yi sata daurin watanni 21 da Bulala 60 a Kano.

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta , a unguwar Kwana hudu Kano , ta yanke…