Wata kotun majistiri a jahar Nasarawa ta ce wajibi ne Dauda Rarara ya bayyana a gaban ta.

Kotun Majistiri mai Namba 1 ,dake zaman ta a lafiyan jahar Nasarawa , ta bada umarni…