Me ya sa ake rufe layukan wayar wasu a Najeriya?

An wayi gari ranar Litinin mutane a Najeriya na tururuwa zuwa ofisoshin kamfanonin sadarwar wayar hannu…