Nyesom Wike Ya Zargi Wasu Jami’an Gwamnati Da Yi Wa Tsarin Filayen Abuja Zagon Kasa.

Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce wasu jami’an gwamnati na haɗa baki da masu kwacen fili…