Zargin Kone Masallata: A Shirye Na Ke Duk Irin Hukuncin Da Za A Yi Mun: Shafi’u Abubakar

  Babbar kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Rijiyar Zaki Kano, karkashin jagorancin…

Yan sanda Sun Gargadi Al’umma Su Kara Kula Da Taransufomomin Su.

Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Gombe, Hayatu Usman, ya yi gargaɗi ga al’umma kan tsaron taransfominin wutar…

Rashin wutar lantarki ya tilastawa kotu taƙaita zamanta na awa 3 a Kano

Sanadiyyar matsalar rashin wutar lantarki ta ƙasa da kuma sakamakon katsewar wutar lantarki da ta jefa…

Ana Zargin Wani Matashi Da Cinnawa Kakarsa Wuta A Jigawa.

Rundunar yan sandan jahar Jigawa, ta samu nasarar kama wani matashi mai suna Nura Mas’ud, mazaunin…

Gwamnatin Kano Ta Fara Gabatar Da Shaidu Kan Tuhumar Cinna Wa Masallata Wuta.

Babbar Kotun Musulunci da ke Rijiyar Zaki ta fara sauraren shaidu a kan shariar matashin nan…

An cinna wuta a hedikwatar APC a Jigawa

Rahotanni na cewa an cinna wuta a hedikwatar jam’iyyar APC mai mulki a Jihar Jigawa. Aminiya ta…

Kano: Matashin Da Ake Zargi Da Kunna Wa Mutane Wuta Ya Amsa Laifuka 3 A Gaban Kotun Musulinci

An Gurfanar da matashinnan mai suna Shafi’u Abubakar, a gaban babbar kotun shari’ar addinin musulinci dake…

Mutane 17 Ne Suka Rasu Sanadiyar Kunna Mu Su Wutar Fetur: Yan Sandan Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta tabbatar da mutuwar mutane 17 cikin 24 da suke kwance…

Auren Dolen Da Ake Shirin Yi Mun Ne Ya Sanya Ni Bankawa Mutane Wuta A Kano: Shafi’u Abubakar

Matashin saurayin nan da ake zargi da kunna wa mutane wutar, a lokacin da suke gudanar…

Yan Sandan Kano Sun Cafke Matashin Da Ake Zargi Da Kunna Wa Mutane 24 Wutar Fetur A Masallaci.

Rundunar yan sandan Kano, ta cafke wani matashi mai suna , Shafi’u Abubakar , dan shekaru…