Ma’aikata a Zamfara sun yi barazanar shiga yajin aiki

Ƙungiyar ƙwadago ta NLC rehen jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta sanar da…

Yan Sanda Sun Tsunduma Yajin Aiki Saboda Far Musu Da Ake Yi A Bangladesh

Ƴan sanda a Bangladesh sun tsunduma yajin aiki saboda abin da suka ce ƙaruwar hare-haren ramuwar…

Likitocin Kano Sun Fice Daga Yankin Aikin NLC —NMA

Kungiyar Likitocin Najeriya (NMA) Reshen Jihar Kano ta ce babu ruwanta da yajin aikin gama-gari da…

Gwamnatin Najeriya ta ce yajin aikin da ƴan kwadago ke yi ya saɓa wa doka

Ministan shari’a na Najeriya Lateef Fagbemi ya ce yajin aikin da manyan ƙungiyoyin ƙwadagon ƙasar suka…

Maniyyatan Najeriya Na Cikin Rashin Tabbas Saboda Yajin Aiki

Jigilar maniyyatan Najeriya zuwa Saudiyya ta shiga rudani bayan kungiyoyin kwadagon kasar sun tsunduma yajin aiki…

Rashin tsaro ya tilasta wa likitoci dakatar da aiki a asibitin yara na Kano

Kungiyar likitocin Najeriya NMA ta umurci likitocin da ke asibitin yara na Hasiya Bayero da ke…

ASUU Ta Shiga Yajin Aiki A Jami’o’i Biyu A Kano

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta tsunduma yajin aikin gargaɗi na makonni biyu a wasu jami’o’i biyu…