Majalisar Dokokin jihar Nejan Najeriya ta nuna damuwa tare da fargaba kan yadda ‘yanbindiga suka kwace…
Tag: YAN BINDIGA
Sojojin Najeriya sun kashe ƙarin fitaccen ɗanbindiga, Kachalla Makore
Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da cewar hukumomin tsaro a jihar sun hallaka ɗaya daga cikin…
Dakaru sun kashe ‘yanfashi huɗu tare da ceto mutum 20 a jihar Kaduna
Jami’an tsaro a Najeriya sun kashe ‘yanfashin daji huɗu tare da yin nasarar ceto mutum 20…
DSS ta kashe ’yan bindiga ta ƙwato buhunan makamai a Neja
Hukumar tsaro ta DSS ta hallaka ’yan bindiga biyu tare da kama wasu da dama a…
Yanbindiga sun kashe mutum 907 cikin watan Agusta a Najeriya – Rahoto
Kamfanin Beacon Security da ke nazarin tsaro a yammacin Afrika ya fitar ya nuna cewa adadin…
Yan bindiga sun sace mutane 150 da shanu 1,000 bayan kisan Sarkin a Gobir
Aƙalla mutane 150 ne ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a yankin Masarautar Gobir da…
Yan bindiga sun saki malamin da suka sace a Zariya
Malamin nan na Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Zariya da ’yan bindiga suka sace, Malam…
Sojoji Sun Kama ’Yan Aiken ’Yan Bindiga A Kasuwar Kaduna
Sojoji sun damke wani direban a-kori-kura da dillalan gawayi guda biyu kan zama ’yan aike ga…
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da ‘yan jarida biyu tare iyalansu a Kaduna
Masu garkuwa da mutane sun sace ‘yan jarida biyu tare da matansa da ‘ya’yansu a jihar…