Yan Sandan Kano Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da aikata Laifuka Mabambanta

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta bankaɗo wasu miyagun ƙwayoyi, da darajar kudin su ta kai…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Kama Kwayoyi Na Sama Da Naira Miliyan 80

    Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samau nasarar kama kwayar tramadol wadda kudinta ya…

Lauyan Nan Da Yake Zargin Kudinsa 950k Sun Bata A Motarsa Da Karota Suka Dauka Zai Nemi hakkinsa A Kotu Saboda Gaza Cimma Matsaya.

Lauyan nan da yake zargin wasu jami’an hukumar Karota ta jihar Kano, da dauke masa mota…

Yan Sanda Sun Cafke Wanda Ake Zargi Da Halaka Kakanninsa A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar rasuwar wasu aurata sakamakon zargin da ake yi wa…

An Kama Barayin Shanu Da Mai Satar Mota A Jigawa

Rundunar yan sanda ta jihar Jigawa ta sake samun nasara a kokarinta na yaki da aikata…

Lauyoyin KAROTA Sun Nemi Yan Sanda Su Kara Mu Su Lokaci Kan Binciken Zargin Dauke Motar Lauya Da Kudinsa 950k

Yanzu haka dai lauyoyin hukumar Karota ta jihar Kano, sun nemi karin lokaci kan ci gaba…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Sasanta Asibitin AKTH Da KEDCO

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta shiga tsakani don sasanta rikicin da ya ɓarke tsakanin Asibitin…

Matakan Da Rudunar Yan Sandan Kano Ta Dauka Ya Dakile Asarar Da Muke Tafkawa Daga Yan Daba- Kungiyar Kananan Yan Kasuwa.

Kungiyar kananan yan kasuwa ta jihar Kano, karkashin jagorancin Malam Naziru Abdulkadir Da’awa, ta bayyana cewa…

An Kama Masu Barnata Taransifoma A Jigawa

Rundunar yan sandan jihar Jigawa, ta samu nasarar kama wasu mutane da ake zargi lalata Taransifoma,…

Kin Zuwa Waje Saurayi Bayan An Karbi Kudin Mota Damfara ce: SP Grace Iringe-Koko

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ribas ta yi gargadin cewa sabon salon da ’yan mata suka fito…