Yan sanda sun cafke matashin da ya nemi kudinsa fansa 1m bayan ya yi garkuwa da kaninsa a Kano.

  Rundunar yan sandan jahar Kano ta tabbatar da kama wani matashi Salisu Adamu mai shekaru…