Rundunar Yan Sandan Kano Ta Ce Za Ta Tabbatar Da Umarnin Gwamnati Kan Hana Zanga-zanga

Rundunar yansandan jihar Kano ta ce za ta aiwatar da dokar gwamnatin jihar da ta haramta…

An Kama Ɗan Bindiga, An Kwato Kuɗin Fansa A Kaduna

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama wani ɗan bindiga tare da ƙwato kuɗin fansa a…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Nuna Kwarewa A Aiyukansu.

Rundunar Yan Sandan jahar Kano ta bayyana cewa za ta ci gaba nuna Kwarewa da kuma…

Yan Acaɓa Sun Kai Hari Ofishin Yan Sanda A Legas

Wasu yan acaba ɗauke da muggan makamai sun kai farmaki ofishin yan sanda na yankin Ipaja…

Nigeria: Tsofaffin Yansanda Na Zanga-zanga A Abuja

Jami’an ƴansandan Najeriya da suka yi ritaya, waɗanda ke karkashin tsarin fansho na karo-karo (contributory pension…

An kama riƙaƙƙun ƴan fashi’ da ake zargi da yaudarar mutane a Nasarawa

Rundunar ƴan sandan Najeriya, reshen jihar Nasarawa sun kama wani mutum biyu da ake zargi ƴan…

Za A Dinga Fassara Wa Kurame Sanarwar Rundunar Yan Sandan Kano.

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, za ta Fara aiki da wani jami’inta , da ya kware…

Ga Wata Sanarwa Daga Rundunar Yan Sandan Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano tana sanar da daukacin al’umma cewa jami’an rundunar yan sanda mai…

Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Kan Zargin Kisan Abokinsa A Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan…

Hukumomi Sun Cafke Mutane 17 Da Ake Zargi Da Harkarlar Kudaden Waje A Kano.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta Kama wasu mutane 17, da ake zargi da aikata laifin…