Rundunar ‘yan sandan jihar Ekiti ta ce ba ta da masaniya kan wani faifan bidiyo da…
Tag: YAN SANDA
Rundunar Yan Sandan Kano Ta Kammala Dashen Bishiyu 400.
Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta kammala dashen Bishiyu guda 400, a ofisoshin Baturen yan sanda,…
Mun kama mutumin da ya kitsa harin jirgin ƙasa na Kaduna – ‘Yansandan Najeriya
Rundunar ‘yansandan Najeriya ta ce ta kama mutumin da ya kitsa hari kan jirgin Abuja zuwa…
Yan sandan Najeriya sun kama gomman masu aikata laifuka
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce jami’anta da ke aikin wanzar da tsaro a kan titin…
An Kaddamar Da Dakarun Yan Sanda Na Musamman Don Bayar Da Tsaro A Makarantun Kano.
Rundunar Yan Sandan Jahar Kano, ta kaddamar da Dakarun yan sanda 60, wadanda za su zagaya…
Rundunar Yan Sanda Kano Ta Kai Sumame Tare Da Kama Miyagun Kwayoyi, Makamai.
Rundunar Yan Sandan Jahar Kano, ta samu nasarar Kai sumame a yankin Hadejia road, tare da…
Yan Sanda Sun Fara Bincike Kan Magidanci Da Ya Yi Yunkurin Shigar Da Tabar Wiwi Gidan Gyaran Hali A Kano.
Jami’an hukumar gidan ajiya da gyaran hali da tarbiya na Kurmawa Kano, sun samu nasarar cafke…
Mun Janye Wa Muhuyi Yan Sanda Ne Saboda Tantance Su Da Muke Yi” CP M.U. Gumel”.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin haske game da janye jami’an ƴan sandan da…
Rundunar yan Sandan Kano Ta Samar Da Hanyoyin Shigar Da Korafin Duk Jami’in Dan Sandan Da Ya Yi Ba Daidai Ba A Kasuwanni Da Tashoshin Mota .
Rundunar yan sandan jahar Kano, bisa jagorancin kwamishinan ta, CP Muhammed Usaini Gumel, ta fara gudanar…
Jami’an Yan Sandan Kano 63 Sun Sami Karin Girma Daga DSP Zuwa SP.
Wasu Jajirtattun jami’an rundunar yan sandan jahar Kano su 63, sun sami karin girma daga matakin,…