Mai POS Ya Samu Kyautar N500,000:00 Bayan Ya Mayar Da Kudin Da Aka Tura Masa Bisa Kuskure A Kano.

Wani matashi mai suna Muhammadu Sani Abdurraham, dake gudanar da sanar POS, a shatale-shatalen Baban Gwari…

Yan sandan Kano sun gurfanar da mutane 9 Kan zargin sayar da Dala ba bisa ka’ida ba.

Rundunar ƴan sandan jihar Kano da ke Nijeriya ta ce ta gurfanar da wasu mutane da…

Za mu bai wa masu zanga-zanga a Najeriya kariya – Ƴansanda

Rundunar ƴansandan Najeriya ta ce za ta bai wa masu zanga-zangar tsadar rayuwa a ƙasar kariya,…

Hukumar Hisbah a Kano ta cafke matashin da yan sanda ke ma bisa zarginsa da kwacen wayoyin jama’a.

Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta samu nasarar cafke wani matashi mai suna, Aminu Lawan mai…

Yan sandan Kano sun mika wa hukumar Hisbah matasa 38 da aka kamo a kwanar Gafan ciki harda ma su juna biyu da ma su shayarwa.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta turo wa hukumar Hisbah ta jahar wasu matasa 38, ma…

An karrama yan sanda huɗu saboda ƙin karɓar cin hancin miliyan 8.5 a Taraba

Rundunar ‘yansandan jihar Taraba ta karrama wasu jami’anta huɗu, saboda ƙin karɓar cin hancin naira miliyan…

Yan sanda sun cafke gungun mutanen da ake zargi da kasuwancin sassan jikin Bil’adama a Ogun

Yan sanda a jihar Ogun sun ce sun kama wani gungun mutane da suka ƙware wajen…

Yan sanda sun kama mutanen da ake zargi da garkuwa da wani yaro tare da kashe shi a Kano

Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutum uku bisa zargin garkuwa da wani…

Gwamnonin PDP sun buƙaci a kafa ƴansandan jiha

Gwamnonin jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya sun yi kira da a kafa rundunonin ƴansanda na…

Gobara Ta Ci Ofishin ’Yan Sanda A Kano

Gobara ta tashi a Babban Ofishin ’yan sanda da ke unguwar Dakata a Karamar Hukumar Nassarawa a…