An kama mutum 523 kan satar mutane da ƙwacen waya a Kaduna

Dubun mutane 523 ta cika kan zargin garkuwa da mutane da fashin waya da sauran laifuffuka…

Cikin Hotuna: Yadda Sanata Barau I Jibrin, Ya Kaddamar Da Babura 1,000 Ga Rundunar Yan Sandan Kano

Sanatan Kano ta Arewa, a majalissar dattawan Nigeria, Sanata Barau I. Jibrin, ya kaddamar da baburan…

An Cafke Dan Sandan Kotu Na Bogi A Kano.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar kama wani mutum mai suna Hamisu Ibrahim, dan…

Cikin Hotuna : Rundunar Yan Sandan Kano Ta Kama Mutane 82 Da Zargin Aikata Laifuka Mabambanta.

Rundunar yan sandan jahar Kano ta yi holen mutane 82, wadanda ake zargi da aikata laifukan,…

Yan Sanda Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutanen Da Aka Cafke Da Zargin Garkuwa A Kano

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce masu Garkuwa da mutane su biyun da ta kama…

Yansanda Kano sun kama waɗanda ake zargi da garkuwa da mutune

Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane da take zargi sun shiga jihar…

Yan Sandan Kano Sun Kama Dan Sandan Bogi Da Ake Zargi Da Damfarar Al’umma.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta kama wani matashi mai suna Auwalu Muhammed, mazaunin unguwar Rimin…

Ƴan sanda sun gurfanar da masu zanga-zanga kan cin amanar ƙasa a jihar Borno

Rundunar ƴansandan Najeriya reshen jihar Borno ta gurfanar da mutum 19 da suka haɗa da wasu…

Yan Sandan Kano Sun Kama Kasurgumin Dan Daban Da Ake Nema Ruwa A Jallo Da Wasu Mutane 14.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar cafke matashin nan mai suna Inuwa Zakari, wanda…

Zabe: Rundunar Yan Sandan Kano Ta Ce Jami’anta Sun Fito Don Tabbatar Da Tsaro.

Runduar ‘yansandan jihar Kano ta ce jami’anta sun fito domin tabbatar da tsaro a faɗin jihar.…