Rundunar yan sandan jahar Kano, karkashin jagorancin kwamishinanta CP Salman Dogo Garba, ( Dogon Aiki) ta…
Tag: YAN SANDA
Tinubu Ya Umarci Yan Sanda Su Tabbatar Da Tsaro A Dukkan Sakatariyar Kananan Hukumomin Rivers.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi kiran a zauna lafiya a jihar Rivers, inda zaɓen ƙananan…
Rundunar Yan Sandan Nigeria Ta Janye Jami’anta Daga Hedikwatar Kananan Hukumomin Rivers
Rundunar ƴan sandar jihar Rivers ta janye jami’anta daga dukkan sakatariyar ƙananan hukumomi 23 da ke…
Yan sanda sun ƙwace sakamakon zaɓe Jahar Ribas
Ma’aikatan Hukumar Zaben Jihar Ribas (RSIEC) da masu jefa ƙuri’a a Makarantar Firamare ta Elekahia, sun…
Mun Samu Umarnin Kotu Na Hana Mu Bayar Da Tsaro A Zaben Kananan hukumomin Ribas: Yan Sanda
Rundunar ‘yan sandan jihar Rivers ta ce ba za ta bari a yi zaɓen ƙananan hukumomin…
Rundunar Yan Sandan Kano Ta Bankado Wani Korarren Kwansitabul Da Ya Yi Mata Karya A Faifen Bidiyo.
Rundunar yan sandan jahar Kano, ta nemo wani korarren kwansitabul, da aka ganshi a wani faifen…
Yan Sandan Kano Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Buga Takaddun Kammala Makarantu Na Bogi.
Rundunar yan sandan jahar Kano ta cafke wasu mutane 4 bisa zargin su da aikata laifin…
Ana Zargin Wani Dan Sanda Ya Caka Wa Mutum Wuka Kan Kin Bashi Cin Hancin 200
Wani Insfektan ’yan sanda ya caka wa mutum wuka har lahira kan cin hancin Naira 200…
Zanga- Zanga: Duk Mai Kaunar Jahar Kano Ba Zai Kawo Rashin Tsaro Ba, Yan Sanda.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta kammala shirye-shiryenta na daƙile tashin hankalin ko wata fitina, musamman…
Rundunar Yan Sandan Kano Ta Yi Holen Mutane 89 Kan Zargin Aikata Laifuka.
Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ce ta kama waɗanda ake zargi ɓatagari ne su 89 har…