Rundunar Yan Sandan Kano Ta Sake Yin Karin Haske Kan Hatsarin Da Ya Rutsa Da Jami’an Ta.

    Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta tabbatar cewa yanzu haka, jami’an ta 2 ne…

Cikin Hotuna: Gwamnan Kano Abba K. Yusuf Ya Bai Wa Iyalan Yan Sandan Da Suka Rasu N5.2m

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi wa iyalan ’yan sandan da suka rasu a…

‘Yansanda sun musanta zargin shirya garkuwa da mutane a Abuja

Yansandan Najeriya sun musanta raɗe-raɗin zargin shirya garkuwa da mutane a jami’ar Abuja. Hakan na zuwa…

Kotu Ta Umarci Yan Sandan Kano Su Kama Ma Su Kerawa Yan Daba Da Kwacen Waya Makamai.

Babbar kotun shari’ar addinin musulinci mai namba 1 Fagge Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Umar lawan…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Tabbatar Da Rasuwar Jami’an Ta 5 Wasu 10 Suka Jikkata.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta tabbatar da rasuwar jami’an ta guda 5 , ya yin…

‘Yansanda sun kama masu zanga-zanga 42 a Ghana

Yan sanda a Ghana sun ce sun damke mutane 42 cikin masu zanga-zanga a Accra, babban…

Rundunar Yan Sandan Katsina Ta Kama Rikakkun Yan Fashi Da Makami.

Rundunar ‘yan sandan Katsina ta kama akalla batagari 15 da take zargi da aikata laifuffuka daban-daban…

Za mu daina tsayar da motoci domin duba takardu — Ƴansanda

Rundunar ƴansanda Najeriya ta sanar da cewa bayan fito da tsarin rajistar bayanan motoci na yanar…

Yan Sandan Kano Sun Kubutar Da Yaron Da Aka Yi Garkuwa Da Shi Tare Da Kama Wadanda Ake Zargin

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta samu nasarar cafke wasu mutane 3, da ake Zargi da…

Ga Wata Sanarwa Daga Rundunar Yan Sandan Jahar Kano

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, sashin kwantar da tarzoma za su gudanar da atisayen harbin Bindiga…