An Kubutar Da Budurwar Da Aka yi Garkuwa Da Ita A Kano A Dajin Gubuchin Jahar Kaduna.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta cafke wasu mutane biyu da ake zarginsu da yin garkuwa…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Yi Holen Mutane 92 Bisa Zargin Aikata Fashi Da Makamai, Garkuwa, Damfara Da Fadan Daba.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta cafke mutane 92 da ake zarginsu da aikata laifuka mabambanta,…

Ƴan sanda na neman ɗan Birtaniya ruwa a jallo kan yunƙurin kifar da gwamnatin Tinubu

Rundunar ƴansanda Najeriya ta ayyana neman wani ɗan Birtaniya, Andrew Wynne, wanda ake kira Andrew Povich…

Dadiyata: ‘A faɗa mana ko ɗan’uwanmu na da rai, mun gaji da kuka’

Ranar 30 ga watan Agusta, wadda a wannan karon ta kasance Juma’a, rana ce da aka…

Mai kai wa ’yan ta’adda kakin sojoji ya shiga hannu a Kaduna

’Yan sanda sun harbe wani ɗan fashi da makami har lahira tare da kama wani mai…

‘Yan Shi’a: Waɗanda suka kashe ‘yansanda a Abuja sun kashe zaman lafiya – IG Egbetokun

Babban Sufeton ‘Yansanda na Najeriya Kayode Adeolu Egbetokun ya ce waɗanda suka kashe dakarun rundunar biyu…

An kashe Yan sanda 2 Ya yin Arangama Da Yan Shi’a A Abuja

An kashe ‘yansanda biyu da jikkata wasu biyu, sannan kuma wani ɗan kasuwa ya rasu bayan…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Kama Mutane 41 Da Makamai, Kayan Maye Bisa Zargin Addabar Jama’a.

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta kama mutane 41 da ake Zargi da addabar jama’a, sassan…

CP Salman Dogo Ya Gana Da Jami’an Yan Sanda Don Fadada Sintiri Da Tabbatar Da Tsaro A Kano

Kwamishinan yan Sandan jahar Kano, CP Salman Dogo Garba, ya gana da dakarun Yan Sandan da…

An Samu Karin Korafe-korafen Kisan Kai Ta Hanyar Amfani Da Makami Da Kuma Fada Wa Ruwa A Kano.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta bayyana cewa ta samu karuwar korafe-korafen kisan kai da kuma…