An Kama Mai Safarar Makamai A Oyo

Rundunar ’yan sanda a Jihar Oyo ta yi nasarar kama Mista Olugbenga Asake Olusegun da ake…

Rundunar Yan Sandan Jigawa Ta Yi Holen Wadanda Ake Zargi Da Aikata Laifuka Maban-banta.

Rundunar Yan Sandan jahar Jigawa , ta yi holen wadanda ake zargi da aikata laifukan Fashi…

Yan Sanda Sun Cafke Wasu Matasa Da Ake Zargi Da Neman Juna A Gombe.

Rundunar ’yan sandan jihar Gombe ta kama matasa biyu da ake zargi da neman maza. Da…

Ƴan sandan Najeriya za su fara amfani da fasahar zamani wajen rijistar motoci

Rundunar ƴan sandan Najeriya za ta fara amfani da fasahar zamani wajen rijistar motoci a ƙasar…

Shugaban ƴansandan Kenya ya yi murabus saboda mutuwar masu zanga-zanga

Sufeta-janar na ƴansandan Kenya ya ajiye muƙaminsa bayan makonnin da aka kwashe ana gudanar da zanga-zanga…

Yan Sandan Kano Sun Gayyaci Mahaifin Yaron Da Aka Gani A Faifen bidiyo Ya Na Kirari Tare Da Daga Makami Da Kuma Zagi.

  Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta gargadi iyaye da su kula da tarbiyar yayan Su…

Kano: Yan Sanda Sun Tabbatar Da Kama Matashin Da Ake Zargi Da Yin Garkuwa Da Yar Makocinsa.

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta Kama wani matashi mai suna Zakariyya Muhammad, da ake zargi…

Wani Da Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Ya Shaidawa Yan Sanda Cewa, Tsoron Kar Ya Mutu Ne Ya Sanya Shi Tserewa Daga Dajin Zamfara Zuwa Kano.

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta Kama wani matashi mai suna, Ibrahim Sani , da ake…

Ƴan sanda sun kama mutum 149 kan zargin fashi da daba a Kano

Rundunar ƴan sanda a Kano ta ce ta kama mutum 149 saboda zarginsu da ayyukan fashi…

‘Abin da ya sa ƴansandan Najeriya ke shan wahala’

Majalisar Dattijan Najeriya ta ce halin da aikin ‘yan sanda ke ciki a kasar na buƙatar…