Yan sandan Kano sun gurfanar da wadanda ake zargi da aikata laifuka mabambanta su 2,931, kwato bindigu, ababen hawa,wukake da dabbobi a shekarar 2023.

  Rundunar yan sandan jahar Kano bisa jagorancin kwamishinan ta CP Muhammed Usaini Gumel, ta taya…