Gwamnan Bauchi ya miƙa yaran da aka sace ga iyayensu

  Gwamnan Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya miƙa yara uku da aka sace daga jihar…

An kama mota cike da yara 59 da aka sace

’Yan sanda sun kama wata mota ɗauke da ƙananan yara 59 ’yan shekara huɗu zuwa 12…

Zanga-zanga: Shettima ya gana da yaran da aka saki a Villa

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya gana da ƙananan yaran da aka kama yayin zanga-zangar #EndBadGovernance…

dumi-dumi,Tinubu ya ba da umarnin sakin yaran da aka gurfanar a kotu kan zanga-zanga

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayar da umarnin sakin dukkan ƙananan yaran da aka kama da…

Neman belin N10m daga wurin ƙananan yara wauta ce — Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi Allah wadai da sharuɗan belin da kotu…

Gurfanar Da ƙananan Yara A Gaban Kotu Tsantsar Zalunci Ne — Atiku.

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya soki Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan abin da ya…

Tsananin Yunwa Da Wuya Ta Sanya Yaran Da Ake Zargi Da Zanga-zangar Yunwa Sun Suma A Kotu.

  Ƙananan yara huɗu sun sume a kotu a lokacin da gwamnatin Nijeriya ta gurfanar da…

An tsinci gawar ƙaramin yaro a ƙarƙashin gada

An tsinci gawar wani yaro ɗan kimanin shekaru uku da haihuwa a ƙarƙashin Gadar Oyun da…

Ranar Yara Ta Duniya: Gidauniyar Tallafa Wa Mabukata Ta Bukaci Al’umma Su Kula Da Tarbiyar Yara.

Ranar Yara ta Duniya 27/May/2024. Gidauniyar Tallafawa Mabukata Daga Tushe wato Grassroot Care and Aid Foundation…

Miji Ya Kashe Matarsa Saboda Taliyar Yara

Wani magidanci ya hallaka matarsa saboda taliyar yara a yankin Olota da ke Karamar Hukumar Alimosho a…